Ayau be Jama'ar kano suka wayi gari da faruwar Wani bakon al'amari na Wani Dan Karamin Yaro Daya hau Saman gada yace bazai sauko ba harsai Buhari ya sauka daga mulki.
Shi dai wannan Dan Karamin Yaro kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon dake kasa ya shige Chan Cikin wani lungu ne a gadar.
Saidai daga baya yaron yafito daga cikin lugun saidai yaki ya sauko.
Ga bidiyon akasa ⬇️
Sanin kowane dai irin halin ha'ulain da mutanen cikasarnan suke ciki, na rashin zaman lafiya da kuma tsadar rayuwa.
Allah yakawo mana sauki, kuma ya zaba mana shugaba mafi Alkhairi a shekarar 2023.