Yadda Wani Saurayi Ya Roki Allah Yadau Ransa Tareda Maryam Yahaya Saboda Bazai Iya Rayuwa Babu Ita baWani matashin Wanda Yayiwa kansa lakabi da el-shanawa ya roki Allah Akan cewar indai yatashi daukan ran Jaruma Maryam Yahaya, tofa a hada dashi.

Ajine bidiyon Wani Matashi Mai suna shanawa yafito a shafinsa na Tiktok Yayi Wani bidiyon, inda ya riko Allah ya dau ransa tareda abin begensa Maryam Yahaya.

Wannan Matashi, ya bayyana cewa bazai iya rayuwa ba kwata kwata aduniya matukar babu Maryam Yahaya.

Matashin ya Kara da bayanin cewa, bawai dole Yana nufin sai akarkashin inuwarsa ba, kawai dai ya kasance yanjin duriukyarta da kuma labarinta.

Ga bidiyon akasa:Post a Comment

Previous Post Next Post