Innalillahi Ashe Dan Chinan Daya Kashe Ummita a Kano Dan Kungiyar Asiri ne Kallii Bidiyon

DAN KUNGIYAR ASIRI NE

A jihar Utah dake Kasar Amurka a shekarun 1977 an yi wani mugun bature mai suna Gary Gilmore wanda yayi kaurin suna wajen aikata laifin kisan kai

Kafin Kasar Amurka ta haramta hukuncin kisa, an kama Gary Gilmore aka yanke masa hukuncin kisa ta hanyar harbi da bindiga, aka turashi gidan yarin Utah, da ranar harbeshi tazo, aka fito dashi, sai akace yayi wasiyyah, bai ce komai ba sai yace "Just Do It"
Kalli cikakken bidiyon akasa ⬇️



To daga nan labarin ya ja hankali a Amurka, har aka samu wasu gungun 'yan ta'adda suka hadu suka kafa kungiya mai suna "Just Do It", don haka Just do it ta samo asali ne daga wata kungiyar asiri a Amurka suna yawo da bindiga ko wuka suna aikata laifin kisan kai

A wannan lokaci zakuji haka yana faruwa, kawai sai kuji labarin wani 'dan bindiga a Amurka ya je makaranta ko wata matattaran mutane da bindiga ya bude wuta ya kashe mutane, to 'yan kungiyar Just Do It ne

'Yan kungiyar Just Do It suna yawo da bindiga ko makami, laifi kadan za'a musu su kashe mutum, basu dauki kisan kai wani abin damuwa ba, kungiyar tayi karfi sosai a nahiyar Turai har ta shiga Kasar China, kuma suna karban Kwangilar kisan kai da sauran mugayen laifuka

Jama'a idan kun duba gaban rigar wannan dan Kasar China da ya bi Ummita har gida ya kashe ta an rubuta Just Do It, dan kungiyar asiri ne, haka suke matukar sun sanya rigar to shirin kisan kai ne, basa fasawa sai sun aiwatar
 
Wannan ya zama darasi ga 'yan mata masu kwadayi da bin maza barkatai

Allah Ka jikan Ummita Ka yafe mata, Allah Ka sa 'yar Aljannah ce

Daga Datti Assalafiy 

Post a Comment

Previous Post Next Post