Innalillahi wa’inna Ilaihi raji’un Yanzu yanzu Asiri Yatonu Ashe Wannan Shene Dalilin Rashin Lafiya Maryma yahaya Kamar yadda a yanzu haka zamu saka maka videon.
Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya maryma yahaya tasha fama da rashin lafiya kamar yadda kuma a yanzu haka mutane da yawa Basu san Dalilin da yasa ta rashin lafiya ba.
Sai kuma a yanzu haka Asiri Yatonu akai kamar yadda a yanzu haka indai ka tsaya ka saurari wannan Video dole nasan cewa sai kaji Dalilin Dayasa ta rashin lafiya ga Video ka kalla ⬇️
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji Dalilin Dayasa maryam yahaya tasha fama da rashin lafiya amma kuma a yanzu haka ta samu lafiya domin a yanzu haka ta dawo masana’antar kannywood.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode
Tags:
kannywood