Wannan shine dalilin da yasa na saki wannan wakar inji mawaki Rarara

Wannan shine dalilin da yasa na saki wannan wakar inji mawaki Rarara

Mawakin siyasa wanda yanzu haka ake kai ruwa rana dashi da kuma gwabna Ganduje wanda wannan abinda ake yi besa ya fasa sakin waka kuma yasan da cewa bazai taba galaba akan wannan fadan ba amma kuma da yake yana da buri anan gaba yaki saranda wanda daman haka ake bukatar mutum ya kasance mai akida matukar kace kaza kada ka yarda wani ya chanja ka domin hakan kan iya janyowa ka sauka daga kan tsari mai kyau ka koma kan wani tsari na daban.Mawakin ya bayyana wasu dalili wanda suke bayyana ainihin dalilin da yasa ya saki wata waka wanda kowa yaji wannan wakar yasan dared inda wannan mawakin ya karkata ya yine domin ya kuntatawa Ganduje kuma da alama sako yaje

Saboda ko yanzu su gwabna sun tabbatar da cewa baya tare dasu kuma abu yayi tsamari dan haka ba’a batun akwai sasanci a tsakanin su.

Yanzu dai azahiri Rarara baya tare dasu Ganduje wanda kuma wannan abin ana gani kan iya janyo masa ya rasa damar da yake da ita a wajen ɗan takarar shugaban kasa a karkashin tutar jam’iyyar apc wato bula Ahmad Tinubu domin anga yanzu yadda suke matukar dasawa da Ganduje kuma gashi shi basu da alaka da Ganduje yaya kenan

Mudai ji da gani ne namu kuma sai dai zabe ya kara karatowa zamu Tabbatar da duk wata alaƙa da yake neman rugujewa a tsakaninsu


Post a Comment

Previous Post Next Post