Kyawawan hutunan manyan Jaruman kannywood wanda suka dauki hankulan jama’a.
Abin sha’awa duk wanda ya kalli wa’yannan hotunan zaiji cewa lallai abinda mutane suke cewa na yan kannywood suna da kyau hakane bazaki Tabbatar ba sai kun kalli wannan video zaku gane Gaskiyar abinda ake fada muku sunyi kwalliya kuma sunyi kyau yayin da suke tutiyar da cewa duk wani ado da kwalliya sune suke fara yi sannan su nunawa mutanen gari yadda akeyi sannan suyi koyi wannan abin bawa wai bane haka yake.
Hatta tsofaffin jarumai suma idan irin wannan ta taso sukanyi wanka suyi kwalliya su yada a social media saboda mutane su Tabbatar da cewa har yanzu akwai alaƙa tsakaninsu da masana’antar kannywood wanda ake sukar hakan da sukeyi.
Akwai jaruma Mansura isa da mumajaruma A’isha tsamiya Dukansu ana zargin sunfi kowacce jaruma kyau yanzu a kannywood saboda yadda suke matukar kyau indai sukayi kwalliya.