Innalillahi Wainna ilaihirrajiun wani Matashin Soja Kenan daya Rasa Ransa A Fagen Daga.
Matashin sojan ruwa ya rasa ransa a filin daga yayin kare rayuwar al’umma. Matashin sojan mai suna Babani haifaffen garin Dayi ya rasu ne wajen aiki a garin Faskari.
Muna addu’ar Allah ya jikansa, yayi masa rahama Yasa yaje a sa’a Allah kuma ya kare sauran Sojojin kasar nan wanda sukeyi hidima wajen kare Rayukan Al’umma Amin.
Inna lillahi wa inna ilaihirraju’un😭😭
Soja bawan Allah suna sadaukar da nasu rayukan domin mu mu Rayu.
Wasu daga cikin sojojin magami kenan da suka Rasa Rayukansu a wajen daga a yankin da nsadau.
Ubangiji Allah yaji kansu da rahama
Allah ya kara ba sauran Kariya daga wa “yan nan Azzaluman mutanen!