Yanayi yana faruwa wanda mace zata kasance tana jin zafi a lokacin da ake saduwa (jima’i) da ita.
Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhalli.
Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da namiji yake kwanciya da matarsa.
Saboda haka, akwai hanyoyi daban daban, wadanda mace zata bi domin magance wannan ma tsalar