Ga Maza Idan Kana So Ka Kwana Kana Saduwa Da Matar Ka Ba Tare Da Kayi Inzali Ba To Kall Video

 


1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada da (Tom Tom) Ana chi. 


(2) Namijin Goro yana maganin matsalar ciwon sanyi, idan Aka hada da kanunfari A tasafa Asha Ruwan.


 (3) Namijin Goro Yana maganin ulcer idan Ahada dabino Adaka, Asa Zuma A sha cokali biyu.


 (4) Namijin Goro Yana maganin matsalar tsutsar ciki idan Aka jajjaga A matse Ruwan A Zuma Asha .


 (5) Namijin Goro Yana Qara kuzari da nisan tafiya ga Mai iyali idan Anaci da dabino daya namijin g oro A tauna.


A Cinye kullun kaci sau uku.


 (6) Namijin Goro Yana gayra maniyyi Idan Aka jajjagashi A samu garin Hulba Tafasa dashi Asaka madaran Ruwa Asha.


 (7) Namijin goro Yana kawar da majinar kirji idan kana cin shi.


 (8) Namijin Goro yana hana shan Taba idan Aka hada da furan tumfafiya Ayi garin su Asamu Karan sigarin da mutum yake Sha da madaran shanu wanda babu Hadi, Ajika yakwana da safe kafin Aci Komi A ba maishan Taban ya shanye duka  zaiyi Amai.

Post a Comment

Previous Post Next Post