Gidan Badamasi Zango Na 5 Kashi Na 12 Arewa24

 


Masha allah shirin gidan badamasi shirine mai dogon zango wanda kanfanin arewa24 suka dauki sauyin kawoma al'uma shi.


Wanda falalu a dorayi ya shine jagoran shirin na gidan badamasi din inda shirin tun'a shekau kusan 3 da suka gabata ake haskashi a gidan tibin arewa24 bayan da mutane suke bayyana jin dadin su da shirin inda suke cewa shirin yana matukar kayatar dasu. 

Post a Comment

Previous Post Next Post