Gwanin Sha’awa a Karon Farko Teemah Yola ta bayyana Iyayenta na Jini da Yan uwanta A Wani Bidiyo

 


Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Watau Fatima Yola wacce akafi sani da Rukayya acikin shiri me dogon zango labarina ta bayyana Hotunan iyayenta na jini tare da yan uwanta.


Wannan dai Zaa iya cewa shine karo na farko na Jarumar ta taba wallafa hotunan na iyayenta da Yan uwanta, Wanda harma Suka ziyarci kasa me tsarki inda suka gabatar da ibada


Ga jerin Hotunan nan kamar haka.Post a Comment

Previous Post Next Post