Yanzu yanzu mutuwar dan takarar shugaban kasa ta girgiza nijeriya inda daukacin al'umar mutane suka girgiza bayan jin mutuwar.
Ana gab da zaben 2023 inda a yanzu haka saben be huce nan da wata daya ba inda kowane me neman sugabancin nijeriya yake futa fafutukar neman yakin zabe na shekarar 2023 mai kamawa.
A yanzu dai ana kyautata zatan yana nan a raye tun bayan da mutane suke ganin ya tsufa bazai iya shugabancin nijeriya ba inda mutane sukaga komai zaiyi sai'aga jikin shi yana kyarma dalilin hakane wasu daga cikin mutanen nijeriya suke ganin bazai iya ba.