Innalillahi Wa’inna’ihaihi ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Jarumi Ali Nuhu Ya Fitar Da Sanarwar Mutuwar Abokin ShiInnalillahi wa’inna ilaihi raji’un, yanzu-yanzu muka sami labarin rasuwar ‘yayan tsohon jarumin masana’antar kamnywood Alhaji Balarabe Jaji, a hatsarin mota daga Kaduna zuwa Jaji. 


Kamar yadda shafin kannywoodcelebrieties dake kan dandanlin sada zumunta na instagram suka wallafa labarin, suna mai cewa.


 Innalillahi wa inna ilaihiraji’un: ALLAH YA JARRABI ALH. BALARABE JAJI da mutuwar ‘ya ‘yan sa guda hudu 4 sanadiyyar hadarin mota daga Kaduna zuwa Jaji, Muna musu addu’a Allah yajikansu da rahama ya kyauta makw anci

Post a Comment

Previous Post Next Post