Innalillahi Yanzu Yanzu Anyi Babban Rashi A Kannywood Mutuwar Ta Girgiza Ma'aikatan Izzar So

 


Innalillahi Wainna Ilahi Rajiun’ gaskiya tayi halinta 


Wait Dan Allah yanzu meyasa mutun yarasa abun yi sai yazauna yayita rubuta karya yanzu basu dauka mutuwa akomaiba hakika wannan kuskure ne. 




Yakamata mugyara wannan ba hali bane me kyau. 


Allah yasa mudace 🙏🙏


Shannan daga karshe daii umar hashim Yana nan  araye. 

Post a Comment

Previous Post Next Post