Innanillahi Wainna Ilaihi Raju'un Yanzu Yanzu Aisha Najamu Izzar So Allah Yajikan Musulms

 


Wan nan mutuwar ta jarumar kannywood yanzu yanzu ta zirgza jama'ar wan nan shahararran shirin na izzar so wanda jarumin kannywood lawan ahmad ya dauki nauyin kowoshi tun'a shekarun da suka gabata 

Aisha najamu dai tana da da daya tilo inda dama tun'a baya saida tayi aure ta fito san nan ta shiga harkar fina finan kannywood inda take taka muhimmiyar rawar kani a cikin shirin na izzar so

Zaki iya kallon video kai tsaye.


 

Post a Comment

Previous Post Next Post