Labarina zango na 6 kashi na 14 na kamfanin malan ainu saira wanda ya tara manyan jarumai a cikin shirin mai dogon zango inda a yanzu haka an gama haska season 5
Za'a dawo haska zango na 6 insha allah a ranar juma'a mai zuwa inda yanzu haka sirin ya kara samun gyare gyare domin yaci gaba da kayatar da masu kallon wan nan shahararran shirin na.