Nifa Da In Auri Talaka Gwara Na Mutu Banyi Aure Ba Cewar Fatima Sheka Video Ya Bada Mamaki

 


Nifa Idan Har Talaka Zan Aura, To Gwara Na Mutu Ban Yi Auren Ba” a Cewar Fatima Sheka Kamar Yanda Ta Rubuta a Shafinta Na Tweeter. Ni Kam Wani Irin Laifi Talakawa Suka Yi Wa Mata?


Sai dai abun babu wuya da fadin hakan da tayi “yan Facebook suka sakata a gaba,wasu suna ganin ai hakan data fada ra’ayin ta ne ba nawani ba,a yayin da wasu kuma banda zagi da tsinuwa babu abunda sukeyi.


Fatima Sheka


Shin mene ra’ayin ku akan wannan maganar ta Fatima Sheka,shin tana da lefi don ta fadi hakan ko kuma kawai rashin sanin muhimmancin Auren ne yasa  haka?

Post a Comment

Previous Post Next Post