Sabon bidiyon shiri mai dogon zango na ‘A Duniya’ kashi na 79, yazo da zafi da kuma sabon salo kamar yadda aka saba.
An hango fuskar Mawaki Lilin Baba a cikin wannan kashi, tare da sauran manya jarumai irinsu Ummah Shehu, Sultan Abdulrazak, Adam A Zango, Falalu A Dorayi da sauran jaruamai, Asha Kallo Lafiy a.
Tun bayan da aka fara yin shirin na a duniya ya ke samun mabita a tashar da ake dora shirin mai dogon zango na a duniya inda shirin ya tara manyan jarumain kannywood kuci gaba da bibiyar wan nan shafi mai albarka mungode!