Asin Da Asin Season 2 Episode 2 With English Subtitle Adam A Zango

 


Asin da asin shiri ne mai dogon zango wanda kamfanin adam a zango ya dauki dauyin kawo shi ida shirin yake da farin jini wajan al'uma masu kallo inda tuni aka karkare kaukar season 1 aka dawo haska season 2 din a makon daya gabata.


Wan nan shiri na asin da asin ya samu lambar yabo wajan daukacin al'uma inda sirin ya tara manya manyan jarumai da wanda aka asani harma da wadan da basu sanu a duniya ba kai tsaye  zaku iya ci gaba da kallon shirin asin da asin a channel din adam a zango mungode.

Post a Comment

Previous Post Next Post