Jaruma Amina wadda akafi sani da Amira a cikin shirin nan mai dogon zango na Sanda wadda itace take jan ragamar shirin.
Auren nata ya bawa dubban masoyan ta mamaki harda ma abokan sana’ar tata na Kannywood.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon yadda shagalin bikin na Amirar Sanda ya kasance a cikin bidiyon da zamu sanya muku anan k asa: