Anya Iyayen Rahama Sadau Nanan da rai Kuwa? Jama'a Sunyi Korafi Bayan Tayi Shiga Irin Ta Arna

Anya Iyayen Rahama Sadau Nanan da rai Kuwa? Anyi Kira ga Iyayen Rahama Sadau dasu Farga da Abinda diyarsu Keyi.

Wasu Sabbin Hotunan Jaruma rahama sadau tare da Abubakar Maishadda a wurin Taron bikin African Magic Viewers choice award sun jawo cece kuce.

Kalli Bidiyon akasa ⬇️Kamar dai yadda aka sani Hotuna irin wadannan ba sabon abu bane a wurin jarumar domin akwai wasu da dama Wandama sukafi wannan, Duk da cewa Jarumar bata dora hotonta ko daya ba a wurin Shagalin bikin.

Yar blessing tace Wai rahama Sadau tana tunanin wannan shashancin da take zata wanye lafia? gaskia abinda kike baki kyautawa kanki kuma kinci amanar Musulunci wlh Allah bazai barki ba. idan kinfi karfin iyayen ki kina hada halak da haram ai bakifi karfin Allah ba. Allah Ya samu a Hanyar tafarki madaidaici. Ya Allah Duk kudi da daukakar da zamu samu kuma mu kauce maka Allah karka bamu.Shi kuma dangibagudu tambaya yake inda yace wai dan Allah Iyayen rahama Sadau nanan da ransu?? Nana Khadija tace Rahama Sadau kina da matsala wlh, Allah ya shirya mu baki daya.

Post a Comment

Previous Post Next Post