Biki Budiri Auren Hadiza Gabon Tareda Mawaki Abdul M Shareef

Biki bidiri Auren jarumar kannywood Hadiza gabon da Umar m shareef, Kalli Bidiyon sanarwar Auren akasa ⬇️

Wannan bikin jama’a sun matsu suga yadda za’a yi shi domin bikin zai kasance ba’a taba yin irin saba a duk masana’antar kannywood saboda kowa yasan jaruma Hadiza gabon da kuma mawaki Umar m shareef

Wasu na zargin kamar akwai wasa acikin shi yasa mutan wasu suka dauki abin babu mahimmanci kawai lokacine zai tabbatar da gaskiyar abinda wasu suke zargi mudai fatanmu shine muji alkhairi



Post a Comment

Previous Post Next Post