Tirkashi kalli video jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta kamu da Soyayya

Tirkashi kalli video jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta kamu da Soyayya. Kalli Bidiyon akasa ⬇️


Da alama da gaske wannan jarumar take domin kowa yana ganin abin yasan babu wasa acikin al’amarin wannan jarumar shiyasa ake ganin babu wasa a wannan karan domin tunda ta fara aiki shikkenan duk wata shirita ta daina yi Allah yasa haka Amin.

Abinda jama’a masoyan ta dama wa’yannan ba masoyanta ba Yakamata suyi shine su tayata da addu’a Allah ya shirye yasa ta daina aikata abubuwan da suke sawa mutane suke zaginta.




Post a Comment

Previous Post Next Post