Tofa Bidiyon Nakowa Izzar So Da Yaki Bari Maza Su Taba Matarsa

Tirkashi bikin jarumin kannywood nakowa wanda yaki yarda kowa ya taba masa matarsa.

Bidiyon Auren dai yabkarafe ko inada da ina. Kalli Bidiyon akasa ⬇️

Wannan abin ya birge mutane sosai harma wasu na cewa daman haka kowa yake yayin da ake hikinsa saboda yanzu a wajen biki ba karamin sabon Allah ake ba amma wannan matakin da wannan jarumin ya dauka yasa kowa ya shiga taitayinsa musamman masu yin hotuna sunga babu fuska.

Kowa yasan wannan jarumin nakowa jarumi ne wanda yake da kafewa akan abinda yake da yakine akansa kuma wannan abin ba karamin birge mutane yake ba sai kuma wannan abinda yayi.Post a Comment

Previous Post Next Post