Innalillahi Mutan Katsina Hankalinsu yatashi Bayan Yan Bindiga Sunyiwa Wani Yankan Rago.
Yan bindigandai sun Yiwa Matashin mesuna Mustapha Idris matazu Yankan Rago a wuya.
Kamar dai yadda jaridar Katsina daily news ta bayyana.
Allah ya jikansa ya gafarta masa su kuma Allah ya tona asirinsu
Tags:
Taskar Labarai